485 B
485 B
kubutar damu daga shari'a
AT: "Allah ya kubutar da mu daga shari'ar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mu
Wannan na nufin Bulus da kuma masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
daga abin da ya daure mu
Wannan na nufin shari'ar. AT: "ga shari'ar da ta ɗaure mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wasiƙar
Wannan na nufin shari'ar Musa. AT: "shari'ar Musa: (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)