ha_tn/rom/07/04.md

1.0 KiB

Domin wannan, 'yan'uwana

Ɗangantakan wannnan ta kai mu baya zuwa [Romawa 7:1]

ku ma an sa kun mutu ga shari'a ta wurin jikin Almasihu

AT: "ku kuma kun mutu ga shari'ar a don ta wurin Almasihu kun mutu a kan giciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ga wanda aka tashe shi daga matattu

"Tashe" a nan na nufin "a sa wani ya sake rayuwa kuma." AT: "ga shi wanda aka sa shi ya sake rayuwa kuma" ko "ga shi wanda Allah ya tashe shi daga matattu" ko "ga shi wanda Allah ya sa shi ya sake rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin mu haifawa Allah 'ya'ya

A nan "'ya'ya" na nufin ayyukan da ke faranta wa Allah rai. AT: "mu iya yin abubuwan da zasu faranta wa Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

haifi 'ya'ya zuwa mutuwa

A nan "'ya'ya" na nufin "sakamakon ayyukan wani" ko "abin da ta fito ta dalilin ayyukan." AT: "wanda ke kai ga mutuwa cikin ruhu" ko "sakamoko wanda ita ce mutuwar mu ta ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)