765 B
765 B
matar aure a ɗaure take ga mijinta bisa ga shari'ar
A nan "ɗaura take ga mijinta bisa ga shari'ar" na nufin an gama mace da mijinta bisa ga dokar aure. AT: "bisa ga shari'a, macen da ta yi aure an gama ta da mijinta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
macen aure
Wannan na nufin macen da ta yi aure.
za'a kirata mazinaciya
AT: "Allah zai dube ta a matsayin mazinaciya" ko "mutane za kira ta mazinaciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
an yantar da ita daga shari'a
A nan yanciya daga shari'ar na nufin ba lallai a yi biyayya ga shari'ar ba. Cikin wannan yanayi macen ba ta bukatan yin biyayya ga shari'ar da ta ce mata ma'aurata ba za su iya auran wani mutum ba. AT: "ba ta bukata ta yi biyayya ga shari'ar"