ha_tn/rom/07/01.md

521 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya bayyana yadda shari'ar ke mulkin waɗanda ke rayuwa ƙarƙashi shari'ar.

'yan'uwa, ko baku sani ba ... cewar shari'a na mulkin mutum muddin ransa?

Bulus ya yi wannan tambayar do ya ƙara nanaci. AT: "haƙika kun sani cewa dole ne mutane su yi biyayya ga shari'ar in dai suna raye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

'yan'uwa

A nan wannan na nufin masubi, duk tare da maza da mata.

shari'a na mulkin mutum muddin ransa

Bulus ya bada misalin wannan a [Romawa 7:2-3]