ha_tn/rom/06/22.md

1.4 KiB

Amma yanzu da aka yantar daku daga zunubi aka mai da ku bayin Allah

AT: "Amma yanzu da ku 'yantattu ne daga zunubi kun kuma zama bayin Allah" ko "Amman yanzu da Allah ya 'yantar da ku daga zunubi ya kuma maishe ku bayinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Amma yanzu da da aka yantar daku daga zunubi

Zaman "'yantattu daga zunubi" na nufin ikon ta rashin yin zunubi. AT: "Amma yanzu da Allah ya ba ku iƙon rashin yin zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mai da ku bayin Allah

Zaman "mai da ku bayin" ga Allah na nufin iƙon bauta da kuma biyayya ga Allah. AT: "Allah ya ba ku iƙon bauta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

amfaninsa ku kuwa shine tsarkakewarku

A nan "amfani" na nufin "sakamako" ko kuwa "amfani." AT: "amfaninsa kuwa ita ce tsarkakewarku" ko "amfaninsa kuwa shine ku yi rayuwar tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sakamakon kuwa shine rai madawwami

"Sakamakon duk wannan ita ce za ku yi rayuwa har abada tare da Allah"

Gama hakin zunubi mutuwa ne

Kalman nan "haki" na nufin ladan aikin da aka ba wa wabi don aikin su. "Gama in kun bautawa zunubi, za ku karɓi mutuwar ruhaniya a matsayin lada" ko "Gama in kun cigaba da yin zunubi, Allah zai hukunta ku da mutuwar ruhaniya"

Amma kyautar Allah itace rai madawwami cikin Almasihu Yesu Ubangijinmu

"amma Allah ya bada rai madawwamin ga waɗanda ke na Almasihu Yesu Ubangijinmu"