ha_tn/rom/06/19.md

1.9 KiB

Ina magana kamar mutum

Bulus mai yiwuwa na tsamanin cewa masu karatunsa su na mãmãki, me ya sa Bulus na magana game da 'yanci da kuma zama bawa. Anan yana cewa ya na amfani da waɗannan ra'ayin daga rayuwar su ta kowace rana don ya taimake su su fahimci cewa zunubi ko adalci na mulkin mutane. AT: "Ina magana game da wannan cikin kalmomin mutane" ko "Ina amfani da misalin rayuwar kowace rana"

domin kasawarku ta nama da jini

Sau da yawa Bulus ya yi amfani da kalma nan "jiki" kamar kishiyar "ruhu". AT: "domin ba ku fahimci gabaɗayan abubuwan ruhaniya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kuka miƙa gabobin jikinku ga kazamta da miyagun ayyuka

A nan "gabobin jiki" na nufin gabaɗayan mutum. AT: "miƙa kan ku a matsayin bayi ga kowace abu da ke miyagu kuma ba ta faranta wa Allah rai"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

mika gabobin jikinku a matsayin bayi na adalci don tsarkake

A nan "gabobin jiki" na nufin gabadayan mutum. AT: "miƙa kanku a matsayin bayi ga abin da ke daidai a gaban Allah don ya keɓe ku ya kuma ba ku iƙon bauta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

dã ku yantattu ne ga adalci

A nan "yantattu ne ga adalci" na nufin ba abin da ya haɗa ku da adalci. Mutanen su rayuwa kamar ba abin da ya haɗa su da abin da ke daidai. AT: "Wato kamar dã ku 'yantattu ne ga adalci" ko "ku na yi kamar ba lallai ne ku yi abinda da ke daidai ba" ko (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])

A wannan loƙacin wanne amfani kuka samu na ayyukan da yanzu kuke jin kunyarsu?

"amfani" na nufin "sakamako" ko "abin da ya fito." Bulus ya yi wannan tambayar don ya nanata cewa sakamakon zunubi ba abu mai kyau ba ne. AT: "Babu abu mai kyau da ta zo daga waɗannan abubuwan da ke sa ku kunya yanzu" ko "Ba ku sami kome ba ta wurin aikata waɗannan abubuwan nan da ke sa ku kunya yanzu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)