ha_tn/rom/06/10.md

917 B

Game da mutuwar da yayi ga zunubi yayi sau ɗaya kuma domin dukka

Maganar "sau ɗaya domin dukka" na nufin a gama wani abu gabaɗaya.Ku na yi bayyan ma'anar wannan a juyin ku. AT: "Gama a sa'adda ya mutu, ya ƙarye ikon zunubi gabaɗaya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

haka ku ma sai ku dauki kanku a matsayin

"Saboda wannan dalili ku dauke"

ɗauki kanku

"yi tunanin kanku kamar" ko kuwa "dubi kanku kamar"

matattu ga zunubi

Kamar yadda ba za a yi sa gawa dole ya yi wani abu ba, zunubi ba ta da ikon sa masubi su yi rashin biyayya ga Allah. AT: "sai ka ce kun mutu ga ikon zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

matattu ga zunubi amma rayayyu ga Allah

mutu ga iƙon zunubi, amma rayayyu don girmama Allah"

rayayyu ga Allah cikin Almasihu Yesu

"rayu don girmama Allah ta wurin iƙon da Almasihu Yesu ya ba ku"