ha_tn/rom/06/08.md

651 B

mun mutu tare da Almasihu

A nan "mutu" na nufin cewa zunubi ba ta shugabantan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Mun sani cewa tun da shike an tashe Almasihu daga matattu

A nan a tashe, na nufin a sa wani wanda ya mutu ya rayu kuma. AT: "mun sani da cewa tun da shiƙe Allah ya dawo da Almasihu da rai kuma bayan ya mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

mutuwa bata da ikon a kansa

A nan "mutuwa" an bayyanata kamar sarki ko mai mulki da ke da iko bisa mutane. AT: "ba Zai sake mututwa ba" Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)