ha_tn/rom/06/06.md

1.2 KiB

an giciye wannan tsohon mutunmin nan namu tare dashi

"tsohon mutumin" na nufin mutumin kafin ya ba da gaskiya ga Yesu. Bulus ya bayyana tsohon mutumin nan na mu mai zunubi kamar mutuwa kan giciye tare da Yesu a sa'adda muka bada gaskiya ga Yesu. AT: "mutumin nan namu mai zunubi ya mutu kan giciye tare da Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

tsohon mutum

Wannan na nufin mutumin nan na da, amma yanzu kam ba ya a raye.

jikin nan mai zunubi

Wannan na nufin gabadayan mai zunubi. AT: "halin mu na zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin a hallaka

AT: "zai mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kada mu ci gaba da zama bayi ga zunubi

AT: "kada zunubi ta mashe mu bawan ta" ko "kada mu zama bayi ga zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda ya mutu an ambace shi a matsayin adali akan zunubi

A nan "adali" na nufin ikon Allah ya daidaita mutane wa kansa. AT: "A sa'adda Allah ya daidaita mutum wa kansa. wannan mutumin zunubi ba ta shugabantan sa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])