ha_tn/rom/06/04.md

1.5 KiB

An kuwa binne mu tare da shi, ta wurin baftisma cikin mutuwarsatashinsa.

Anan Bulus ya yi magana game da baftimar masubi sai ka ce mutuwa ne da kuma biso. AT: "A sa'adda aka yi mana baftisma, ya na nan kamar an binne mu ne cikin kabari tare da Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kamar yadda Almasihu ya tashi daga matattu cikin ɗaukakar Uba, haka muma zamu yi tafiya cikin sabuwar rayuwa

A ta da wani daga matattu na nufin a sa wani ya sake rayuwa kuma. Wannan na kwatanta sabuwar rayuwar ruhaniya na masubi da dawowar Yesu da rai kuma cikin jiki. Sabuwar rayuwa ta ruhaniya na masubi na ba mutumin ikon yin biyayya ga Allah. AT: "kamar yadda Uban ya tashe shi da matattu bayan mutuwarsa, mu ma mun sami sabuwan rayuwa ta ruhaniya mu kuma yi biyayya ga Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

daga matattu

Daga cikin dukan waɗanda suka mutu. Wannan maganar ta bayyana dukan mutanen da suka mutu tare da karkashi duniya. A tashe mutum daga cikin su na magana ne game da sake rayuwa kuma.

tare dashi cikin kamannin mutuwarsa ... zauna tare dashi har ga kamannin tashinsa

Bulus ya kwatanta haɗa mu da aka yi da Almasihu da mutuwa. Waɗanda suna tare da Almasihu cikin mutuwar sa za su kuwa tashi tare da shi. AT: "mutu tare da shi...dawo da rai tare da shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])