ha_tn/rom/05/20.md

1.5 KiB

shari'a ta zo

Anan Bulus ya yi magana game da shari'ar sai ka ce mutum. AT: "Allah ya ba wa Musa shari'ar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

zunubi ya habaka

"zunubi ta karu"

alheri ma ya habaka har fiye

A nan "alheri" na nufin albarkun Allah da ba a cancanci ta ba. AT: "Allah ya cigaba a yin kirki gare su, a ta hanyar da bai cancance su ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kamar yadda zunubi na mulki cikin mututwa

A nan Bulus ya yi magana game da mutuwa sai ka ce sarki ne da ke mulki. AT: "kamar yadda zunubi ta jawo mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

haka kuma alheri ya mallaka zuwa adalci da rai na har abada ta wurin Yesu Almasihu Ubangijin mu

Bulus ya yi magana game da "alheri" anan sai ka ce wani sarkin ne da ke mulki. AT: "alheri ta ba wa mutane rai madawwami ta wurin adalcin Yesu Alamasihu Ubangijin mu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

haka kuma alheri ya mallaka zuwa adalci

Bulus ya yi magana game da "alheri" anan sai ka ce sarkin ne da ke mulki. Kalman nan "adalci" na nufin ikon Allah don daidaita mutane wa kansa. AT: "ha kama Allah zai ba da kyatar sa a yalwace ga mutane don ya daidaita su wa kansa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Ubangijinmu

Bulus ya haɗa da kansa, masu karatunsa, da dukkan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)