904 B
904 B
ta wurin laifin ɗaya
"ta wurin zunubin nan ɗaya da Adamu ya aikata" ko kuwa "saboda zunubin Adamu"
ya jawo hukunci ga dukkan mutane
A nan "hukunci" na nufin hukuncin Allah. AT: "dukan mutane sun cancanci hukuncin Allah saboda zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
aikin... ɗayan
hadayan Yesu Almasihu
kawo kuɓuta da rai ga mutane masu yawa
A nan "kuɓuta" na nufin cewa Allah zai iya daidaita mutane zuwa gare shi. AT: "Allah ya daidaita dukan mutane wa kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
rashin biyayyar mutum ɗayan
rashin biyayyar Adamu
an maishe da yawan masu zunubi
AT: "mutane da yawa sun yi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
biyayyar ɗayan
biyayyar Yesu
da yawan za a mashe su adalai
AT: Allah zai daidaita mutane dayawa wa kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)