ha_tn/rom/05/16.md

1.3 KiB

Domin kyautar ba kamar sakamakon wannan da yayi zunubin bace

A nan "kyautar" na nufin cewa Allah a yalwace ya shafe zunubanmu. AT: "Kyautar ba kamar sakamakon zunubin Adamu ba ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Hukuncin da aka yi kan laifi ɗayan nan, shi ya jawo hukuncin halaka, amma baiwan ... kuɓuta

A nan Bulus ya bada dalilai biyu da "kyautar ba kamar sakamakon zunubi Adamu bane." "hukuncin halaka" na nufin cewa mun cancanci hukuncin Allah saboda zunubanmu. AT: "Domin a wannan bangare, Allah ya ce dukkan mutane sun cancanci hukunci saboda zunubin mutum ɗayan nan, amma a wata bangare dabam kuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wannan baiwa ta yanci ta zo ne bayan laifuffuka masu yawa

Wannan na nufin yadda Allah ya daidaita mu da kansa ko da shike ba mu cancanci a daidata mu ba. AT: "irin kyautar Allah don ya daidaita mu tare da kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta bi laifofin masu yawa

"bayan zunuban mutane dayawa"

laifin mutun ɗayan

Wannan na nufin zunubin Adamu.

mutuwa ya mallake

A nan Bulus ya yi magana game da "mutuwa" kamar sarki ne wanda ke mulki. "Mulkin" mutuwa ta kan sa kowa ya mutu. AT: "kowa ya mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])