ha_tn/rom/05/10.md

754 B

tun muna

Duk aukuwar "mu" na nufin dukkan masubi haɗe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

Ɗansa ... ransa

"Ɗan Allah ... ran Ɗan Allah"

aka sulhunta mu da Allah ta wurin mutuwar Ɗansa

Mutuwar Ɗan Allah ta ba mu rai madawwamiyar yafe ta kuma sa mu mun zama abokai da Allah, wato ga waɗanda suka bada gaskiya ga Yesu. AT: "Allah ya bar mu mu sami ɗangantaka ma salama da shi saboda ɗansa ya mutu domin mu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ɗa

Wannan lakani ne mai muhimmanci ta Yesu Ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

bayan an sulhunta mu

AT: "yanzu kam Allah ya maishe mu abokan sa kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)