ha_tn/rom/05/08.md

1001 B

tabbatar

Za ku iya juya wannan aikataun jimlar da ta shige ta wurin yin amfani da "nuna."

mu ... mu

Duk aukuwar "mu" na nufin dukkan masubi haɗe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

Balle ma yanzu, da aka daidaita mu ta wurin jininsa

A nan "daidaitawa" na nufin cewa Allah ya sa mu cikin ɗanganta mai kyauda kansa. AT: "me kenan Allah zai yi mana yanzu da ya daidaita mu da kansa saboda mutuwar Yesu a kan giciye" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

jini

Wannan na nufin mutuwar haɗaya da Yesu ya yi a kan giciya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cece

Wannan na nufin cewa ta wurin mutuwar haɗayar da Yesu ya yi a kan giciye, Allah ya yafe mana mana ya kuma cece mu daga hukuncin nan ta jahannama domin zunubanmu.

fushin Allah

A nan "fushi" na nufin hukunci Allah a kan waɗanda suka yi masa zunubi. AT: "hukuncin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)