ha_tn/rom/05/06.md

434 B

mu

Kalman nan "mu" anan na nufin dukkan masubi kuma ya kamata a haɗa su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

To ai kuwa yana da wuya kwarai wani mutum ya yarda ya mutu don mutumin mai adalci ma

"yana da wuya a samu wani da zai yarda ya mutu ko saboda mutum mai adalci.

Watakila, wani na iyayin kasada ya yarda ya mutu don mutum nagari

"Amma za a iya samun wani wanda zai yarda ya mutu saboda mutum nagari"