ha_tn/rom/05/01.md

700 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya fara faɗin abubuwa dabam dabam da zai faru sa'adda Allah ya daidai masubi da kansa.

Tun da shike na daidaita mu

"domin an daidaita mu"

mu ... na mu

Duk aukuwar "mu" da "na mu" na nufin dukkan masubi kuma ya kamata a sanya su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

ta wurin Yesu Almasihu

"saboda Ubangijinmu Yesu Almasihu"

Ubangiji

A nan "Ubangiji" na nufin cewa Yesu Allah ne.

Ta wurin sa kuma mun sami iso zuwa ga alheri inda muke tsayawa albarkacin bangaskiyarmu

A nan "albarkacin bangaskiyar" na nufin dogarar mu ga Yesu, wanda ta yaddar mana mu tsaya a gaban Allah. AT: "Domin mun dogara ga Yesu, Allah ya ba mu yancin zuwa gabansa"