ha_tn/rom/04/23.md

1.2 KiB

yanzu kam

"yanzu" an yi amfani da ita anan don a haɗa daidaita Ibrahim da aka yi ta wurin bangasikiya da kuma daidaita masubi na yanzu ta wurin bangaskiya cikin mutuwa da tashin Almasihu.

amfaninsa kaɗai

"ga Ibrahim kaɗai"

da aka lisafta dominsa

AT: "da Allah ya lisafta masa adalci" ko "Allah ya dube shi a matsayin mai adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin mu

Kalman nan "mu" na nufin Bulus tare da duk masubi cikin Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

A rubuce yake domin mu, domin waɗanda za'a lisafta su, mu da muka bada gaskiya

AT: "don amfanin mu ne kuwa, domin Allah zai dube mu a matsayin masu adalci kuma inda mun bada gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shi wanda ya tashe Yesu Ubangijinmu daga mattattu

"Tashe ... daga mattattu" anan na nufin "sa wani ya rayu kuma." AT: "shi wanda ya sa Yesu Ubangijimu ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda aka bashe shi domin zunubanmu kuma an tada shi saboda fasar mu

AT: wanda Allah ya bashe shi ga masu gãbã don zunubanmu da kuma wanda Allah ya rayar don ya daidaita mu da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)