694 B
694 B
ba kuwa wata rashin bangaskiyar
Ku na iya juya wannan cikin tabbatacciya sifa. AT: "cigaba da aiki cikin bangaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
ya ƙarfafa cikin bangaskiyar
AT: "ya kasance da ƙarfi cikin bangaskiyarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ya na da cikakkiyar gamsuwa
"Ibrahim ya tabbata"
shi mai iya kammalawa ne
"Allah zai iya yin"
Haka nan ne kuma aka lisafta masa wannan a matsayin adalci.
AT: "Saboda haka Allah ya lisafta bangasikiya Ibrahim a matsayin adalci" ko "Saboda haka Allah ya dubi adalcin Ibrahim don Ibrahim ya bada gaskiya gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)