ha_tn/rom/04/11.md

912 B

hatimin adalcin bangaskiyar da ya ke da ita tun cikin rashin kaciyarsa

A nan "adalcin bangaskiya" na nufin cewa Allah ya dubi shi a matsayi mai adalci. AT: "alama da za a iya ganin cewa Allah ya dubi shi a matsayin mai adalci saboda ya riga ya gaskanta ga Allah tun kafin a yi mada kaciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ko da shike ba su da kaciya

"ko ba a yi musu kaciya ba"

Wato ma'ana, adalci za a lisafta masu

AT: "Wannan na nufin cewa Allah zai dube su a matsayin masu adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ibrahim ya zama uban kaciya

A nan "kaciyan" na nufin masu gaskantawa da Allah na gaske, duk da Yahudawa da Al'ummai.

waɗanda ke biyo matakin bangaskiyar ubanmu Ibrahim

A nan "bin cikin matakin bangaskiyar" na nufin bin gurbin wani. AT: "wanda sun bi gurbin bangaskiyar ubanmu Ibrahim" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)