ha_tn/rom/04/06.md

616 B

Dauda kuwa ya yi furcin albarka bisa mutumin da Allah ya lisafta mai adalci da rashin ayyuka

Dauda kuwa ya rubuta game da albarkan Allah ga mutumin da Allah ya mai da shi adali ba tare da ayyuka ba"

waɗanda aka yafe laifofinsu ...waɗanda zunubansu a rufe suke ... ko kadan Ubangiji ba zaya lisafta zunubinsa ba

An bayyan abu ɗaya ta hanyoyi uku dabam dabam. AT: "Ubangijin ya yafe waɗanda sun karye shari'ar ... waɗanda zunubansu Ubangiji ya rufe ... waɗanda zunubansu Ubangiji ba zai lisafta ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])