600 B
600 B
ladansa ba a lisafta shi alheri ba ne
AT: "babu wanda ke lisafta abin da mai daukan aiki ya biya shi a matsayin kyauta daga mai ɗaukan aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
amma abin da ke nasa
AT: "amma abin yake bin mai ɗaukan sa aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ga wanda ke daidaita
"ga Allah, wanda ke daidaita"
bangaskiyarsa an lisafta ta a misalin adalci
AT: "Allah ya dubi bangakiyar mutumin a misalin adalci" ko "Allah ya dubi adalcin mutumin saboda bangaskiyar sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)