ha_tn/rom/04/01.md

876 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya tabbatar da cewa ko a zamanin dã an daidaita masubi da Allah ta wurin bangaskiya ba ta wurin shari'ar ba.

Me kenan zamu ce game da Ibrahim, kakanmu a jiki, me ya samu?

Bulus ya yi amfani da tambayan don ya kama hankalin masu karatunsa ya kuma fara magana game da wani abu sabo. AT: "Wannan shine abin da Ibrahim kakan kakaninmu na jiki ya samu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

To me littafin ya ce

Bulus ya yi amfani da wannan tambayar domin ya kara nanatawa. Ya yi maganar littafin kamar tana da rai kuma ta iya magana. AT: "Gama za mu iya karantawa cikin littafin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

aka lisafta ta adalci gare shi

AT: Allah ya dubi Ibrahim a matsayin mutum mai adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)