1.0 KiB
awaje
Wannan na nufin al'adun Yahudawa, karmar kaciya, wanda mutane ke iya gani.
a waje cikin jiki kawai
Wannan na nufn canji ta jikin mutum a sa'ada an yi masa kaciya.
nama
Wannan na nufin jiki. AT: "jiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
shi Bayahude ne a ciki, sa'annan kuma mai kaciyarsa kuwa ta zuciya ne
Waɗannan kalmomin suna da ma'ana kusan iri daya. ta farkon "shi bayahude ne wadda a ciki," ta bayyana ta biyun, "kaciyar ta zuci ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
ciki
Wannan na nufin daraja da kuma muraɗin wannan mutum da Allah ya sake she yana da shi.
ta zuciyan
A nan "zuciya" na nufin cikin mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
cikin ruhun, ba cikin wasikar ba
A nan "wasika" na nufin Littafi Mai Tsarki. AT: "Tawurin aikin Ruhu Mai Tsarki, ba domin ku san Littafi Mai Tsarki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
cikin ruhun
Wannan na nufin cikin, ruhun mutum wanda "Ruhun Allah" ya canza shi"