ha_tn/rom/02/25.md

919 B

Lallai kuwa kaciya tana da riba a gare ku

Na faɗi wannan duka domin kaciya bata da riba a gareku"

in kun ketare shari'ar

"in baku yi biyayya ga dokokin da ke cikin shari'ar ba"

kaciyar ku ta zama rashin kaciya

"kamar ba a yi muku kaciya ba"

mutum mara kaciya

"mutum da ba a iy masa kaciya ba"

bin shari'ar daidai

"biyayya da abinda Allah ya umurta cikin shari'an"

baza'a iya ɗaukan rashin kaciyarsa a matsayin mai kaciya ba? Sannan idan mutum marar kaciya ta jini zai kiyaye dukkan dokoki, ba zai iya shara'anta ku ... shari'a ba?

Bulus ya yi tambayoyi biyu anan domin ya nana cewa ba kaciya ne ke daidaita mutum da Allah ba. Ba lailai a juya wannan cikin tambaya ba. AT: "Allah zai dube shi a matsayin wanda ya yi kaciya. Wanda ba ayi masa kaciya ta jiki ba zai sharanta ku ... shari'an." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])