ha_tn/rom/02/23.md

633 B

Kai da kake taƙama da shari'ar, ashe ba wulakanta Allah kake yi ba ta keta shari'ar?

Bulus yana amfani da tambaya domin ya kwaɓe masu sauraronsa. AT: "ai mugunta ne in kana taƙama da shari'ar, sa'annan a lokaci guɗa kana rashin biyayya da ita, ta haka kuma kana kawo kunyatawa ga Allah!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

an yi saɓon sunan Allah cikin Al'ummai

AT: "Al'ummai da yawa sun yi saɓon sunan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sunan Allah

Kalman nan "suna" kalma ce da ke nufin Allah, ba sunan shi kawai ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)