ha_tn/rom/02/17.md

1.5 KiB

in kana kiran kan ka Bayahudi

"tundashike kana kiran kanka Bayahudi"

dogara akan shari'an

Maganar nan "dogara akan shari'an" na misalin gaskatawar cewa baza su iya zama adalai ba tawurin biyayya ga shari'an. AT: "dangan kan shari'an Musa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sane da nufinsa

"da kuma sane da nufin Allah"

domin ka sami umurni daga shari'an

AT: "domin mutane sun koyar da kai abin da ke daidai bisa ga shari'an" ko "domin ka koya daga shari'an" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cewa kai jagora ne ga makafi, haske ga waɗanda suke cikin duhu

A nan "makafi" da "waɗanda suke tafiya cikin duhu" wakilcin mutane ne wadda ba su fahimcin shari'ar ba. AT: "cewa domin ka koyar da shari'ar, kai da kan ka kana kamar ja gora ne ga makafi, kai kuma kana kamar haske ne ga mutanen da sun ɓata cikin duhu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

mai horo ga marasa hikima

"ka horad da waɗanda suka yi abin da ba daidai ba"

malami ga 'ya'ya

A nan Bulus ya kwatanta waɗanda basu san shari'an ba da kananan 'ya'ya. AT: "kuma ka koyar da waɗanda ba su san shari'an ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuma a cikin shari'ar kana da abin da ya shafi sani da kuma gaskiya

Sanin gaskiya dake cikin shari'ar na zuwa ne daga wurin Allah. AT: "domin ka tabbata cewa ka fahimci gaskiyar da Allah ya bayar cikin shari'an" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)