ha_tn/rom/02/15.md

1005 B

ta hake sun nuna

"Tawurin yin biyayya ga shari'ar ya nu"

cewa ayukan da shari'ar take bukata na nan a rubuce a zukatansu

A nan "zukata" karin magana da ke nu tunani ko kuwa cikin mutum. Maganan nan "a rubuce a zuciyarsu" karin magana ne ta sanin abu cikin zuciyar su. AT: "cewa Allah ya rubuta cikin zukatansu abin da shari'ar ke buƙata su yi" ko "cewa sun san abin da Allah yana so su bisa ga shari'ansa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yin shaida a gare su, tunaninsu kuma, ko dai yana ƙashe su, ko kuma yana ƙaresu

A nan "yin shaida" na nufin sanin da suka samu tawurin shari'ar da Allah ya rubuta a zukatansu. AT: "ta fada musu ko suna rashin biyayya ko kuwa biyayya ga shari'ar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a ranar da Allah zai sharanta

Wannan ta karasa maganar Bulus daga [Romawa 2:13]. "Wannan zai faru ne a sa'anda Allah zai sharanta"