ha_tn/rom/02/13.md

1.1 KiB

Domin

Aya 14 da 15 sun tura asalin maganar da Bulus ya ba wa masu karanta wasikarsa don ƙara sanar da su. In kuna da wata hanya da ke nuna tura magana ciki kamar wannan a harshenku, kuna iya amfani da ita anan.

ba masu jin shari'an ba

A nan "shari'an" na nufin shari'an Musa. AT: "ba waɗanda suka ji shari'an Musa kawai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

waɗanda ke adalai a gaban Allah

"waɗanda Allah ya tube su a matsayin adalai"

amma masu aiki bisa ga shari'an

"amma waɗanda ke biyayya da shari'ar Musa"

waɗanda za a daidaita

AT: "waɗanda Allah zai ƙarbe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gama al'umai da basu da shari'ar ... sun kuma zame shari'a wa kansu

Maganar nan "shari'an wa kansu" karin magana ne da ke nufin mutanen nan suna biyayya ga shari'an Allah. AT: "suna da shari'an Allah cikin zukatansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

basu da shari'ar

A nan "shari'ar" na nufin shari'ar Musa. AT: "basu da shari'an da Allah ya ba wa Musa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)