ha_tn/rom/02/10.md

1.0 KiB

Amma yabo, girma da salama zasu kasance

"Amma Allah zai bada yabo, girma da salama"

aikata nagarta

"cigaba da aikata abin da ke nagari"

Domin kuwa Allah ba mai tara bane

Ku na iya juya wannan cikin tabbataciyar sifar. AT: "Gama Allah yana yi wa dukan mutane daidai yadda ya kamata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi

"Don waɗanda suka yi zunubi"

a rashin shari'a, za su hallaka ne ba tare da shari'a ba

Bulus ya maimaita "rashin shari'a" don nanata cewa ko mutum bai san dokan Musa ba. In sun yi zunubi, Allah zai sharanta su. AT: "a rashin sanin shari'ar Musa haƙika duk da haka za su mutu a ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi

"duk waɗanɗa suka yi zunubi"

a karkashin shari'a za a sharanta su tawurin shari'a

Allah zai sharanta masu zunubi bisa shar'arsa. AT: "kuma ku da kun san shari'a Musa, Allah zai sharantasu bisa ga ita shari'ar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit and activepassive)