1.4 KiB
Bidan kai
"son kai" ko "damuwa da abin da ke sa su kadai farin ciki"
rashin biyayya ga gaskiyar amma yin biyayya da rashin adalci
Waɗannan maganganun na nufin abu ɗaya. Na biyun ya ƙara zurfin farkon. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
fushi da hasala mai zafi zai afko
Kalmomin nan "fushi" da "hasala mai zafi" na nufin abu daya ne ya kuma nanata fushin Allah ne. AT: "Allah zai nuna mummunan fushinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
fushi
A nan kalman nan "fushi" karin magana ne da ke nufin hukuncin Allah mai tsanani ga mugayen mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy
tsanani da wahala a kan
Kalmomin nan "tsanani" da "wahala" a takaice na nufin abu ɗaya ne anan kuma ta nanata yadda munin hukuncin Allah zai zama. AT: "hukunci mai ban tsoro za ta auku zuwa ga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
a rain kowane mutum
A nan Bulus yayi amfani da kalman nan "rai" a matsayin karin magana ne da ke nufin mutum. AT: " bisa kan kowane mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
suka aikata mugunta
"cigaba da aikata mugayen abubuwa"
ga Yahudawa da fari, sannan kuma Hellinawa
"Allah zai sharanta mutanen Yahudawa da farko sa'annan waɗanda ba mutanen Yahudawa ba"
farko
Ma'ana mai iya yiwuwa suna kamar haka 1) "farko bisa ga loƙaci" ko 2) "lailai haƙĩƙa"