ha_tn/rom/02/05.md

1.6 KiB

Amma saboda taurin kanka da zuciyarka marar tuba

Bulus ya yi amfani da maganar don ya kwatanta mutum da ya ki yin biyayya ga Allah da wani abu mai karfi kamar dutse. Ya kuma yi amfani da kalman nan "zuciya" a maɗaɗin zuciyar mutum ko kuwa rai. AT: "Domin kun ƙi ku kasa kunne kun kuma ki tuba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

taurin kai da zuciya mara tuba

Wannan hanya biyu ce da za ka iya haɗa kamar "zuciya mara tuba" AT: "taurin zuciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

kana yi wa kanka ajiya ta fushi

Maganar nan "ajiya" na nufin misali da yakan nufin mutum na tara dukiyoyinsa ya na kuma sa su a wuri mai kyau. Bulus ya ce a maimakon dukiya, mutumin yana tara hukuncin Allah. kamar yadda suka daɗe cikin rashin tuba haka ma tsanancin hukuncin. AT: ka na sa hukuncin ka ta zama mafi muni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a ranar fushi, ... ranar bayyanuwar shari'ar adalci ta Allah

Dukan wannan maganar nan na nufin ranan nan ɗaya. AT: "Sa'ada Allah ya nuna fushinsa ga kowa kuma yana sharanta dukan mutane da adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

mayar

"bada sakamako daidai ko hukunci"

ga kowane mutum bisa ga ayyukansa

"kowane mutum bisa ga abinda da mutumin ya yi"

nema

wannan na nufin cewa sun yi aiki cikin hanyar da zai kai ga daidaitawa mai kyau daga Allah a ranar shari'a.

daukaka, girma, da mara bacewa

Suna so Allah ya yabe su ya kuma girmama su, kuma ba su so su mutu.

mara bacewa

Wannan na nufin ruɓewa na jiki, ba hali ba.