ha_tn/rom/02/03.md

1.5 KiB

Amma lura da wannan

"don haka, ku lura da wannan" ko "Saboda haka, ku lura da wannan"

lura da wannan

"yi tunani game da abin nan da zan faɗa maka"

mutum

Yi amfani da kalman nan ta ɗan adam "ko kai waye ne"

kai mai shara'anta masu aikata waɗannan ababuwa, duk da shike kaima kana aikata abubuwan

"Kai mai cewa wani ya cancanci hukuncin Allah amma kana yin mugayen abubuwa daidai da su"

zaka tsira daga hukuncin Allah?

Wannan furuci ta bayyana cikin sifar tambaya don a kara nanatawa. Ka na iya juya wannan tambaya a matsayin magana da ba tabbaci. AT: "Haƙika baza ka tsira da ga shari'ar Allah ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko kana raina falalar alheransa da yake yi ta wajen jinkirin hukuncinsa, da hakurinsa ... tuba bane?

Wannan furuci ta bayyana cikin sifar tambaya don a kara nanatawa. Ka na iya juya wannan tambaya a matsayin tabbataccen magana. AT: Kada ka yi kamar bata da muhimmanci cewa Allah nagari ne kuma yana hakurin jira na sawon loƙaci kafin ya hukunta mutane don adalcinsa zai sa su su tuba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko kana raina falalar ... hakuri

"duba falalar ... hakurin mara muhimmanci" ko "duba ... mara kyau"

Ashe baka san cewa alheransa musanman domin su kai ka ga tuba bane?

Wannan furuci ta bayyana cikin sifar tambaya don a kara nanatawa. Ka na iya juya wannan tambaya a matsayin tabbataccen magana. AT: Lalle ne ka sani cewa Allah ya nuna maka cewa shi nagari ne don ka iya tuba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)