447 B
447 B
Za su kawo
"Sarakunan duniya za su kawo"
babu wani abu mai ƙazanta da zai taɓa shiga cikinsa, ko wanda
AT: "abu mai tsabta ne kadai zai shiga, kuma babu wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
amma sai waɗanda an rubuta sunayensu a cikin littafin rai na Dan Rago kaɗai
AT: "amma sai waɗanda Ragon ya rubuta sunayensu kaɗai a cikin littafinsa na rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)