527 B
527 B
fitilarsa Rago ne
An yi maganar ɗaukakar Yesu, Ragon, a nan kamar fitilace da na ba da haske a birnin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Al'ummai za su yi tafiya
"Al'ummai" na nufin mutane. "Tafiya" a nan na nufin rayuwa. AT: "Mutane daga dukka Al'umma dabam-dabam za su rayu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
Ƙofofinsu kuma ba za a rufesu ba
AT: "Babu wanda zai rufe ƙofofin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)