ha_tn/rev/21/21.md

868 B

lu'u-lu'ai

kyakkyawan farin dutsen wuya mai kuma daraja. Ana samun su daga cikin kwasfan wani irin ƙaramin dabba da ke zama a cikin teku. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 17:4. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kowacce ɗaya a cikin ƙofofin daga lu'u-lu'u ɗaya aka yi shi

AT: "wani ya yi kowacce ƙofa daga lu'u-lu'u ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zinariya ce sahihiya, sai kace madubi garau

Zinariyan ta yi sarai sosai har an yi maganarsa kamar ya zama gilas. Dubi yadda kun juya jumla irin wannan a cikin 21:18. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ubangiji Allah ... da Ragon su ne haikalinsa

Haikalin ya wakilci gaban Allah. Wannan ya na nufin cewa sabon Urushalima ba ya neman haikali domin Allah da Ragon za su zauna a wurin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)