939 B
939 B
An gina garun da Yasfa birnin kuma da sahihiyar zinariya
AT: "Wani ya gina garun da yasfa da kuma birnin da sahihiyar zinariya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sahihiyar zinariya, kamar gilas mai sarai
Zinariyan ya yi haske da har an yi maganar sa kamar gilas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
An kawata harsashin garun
AT: "Wani ya kawata harsashin garun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
yasfa ... emerald ... sardiyus
Waɗannan duwatsu ne masu daraja. Mai yiwuwa yasfa ya yi haske kamar gilas ko ƙarau, kuma mai yiwuwa sardiyus ja ne. Emerald kore ne. Dubi yadda kun juya waɗannan a cikin 4:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
saffir ... agat ... emerald Onis ... kirisolat ... beril ... tofaz ... kirisofaras ... yakinta ... ametis
Waɗannan dukka duwatsu masu daraja ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)