ha_tn/rev/21/16.md

479 B

mil dubu ɗaya da ɗari huɗu

"mil dubu ɗaya da ɗari huɗu." Za ku iya juya wannan zuwa awu na zamani. AT: "mita dubu biyu da ɗari biyu"(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]])

kamu 144

"kamu dari ɗaya da arba'in da huɗu." Za ku iya juya wannan zuwa awu na zamani. AT: "mita sittin da shida" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]])