ha_tn/rev/21/11.md

787 B

Urushalima

Wannan ya na nufin "Urushalima mai zuwa daga sama" da ya kwatanta a aya da ya wuce kuma ba Urushalima da aka sani ba.

kama da dutse mai tamani, sai kace dutsen yasfa, garau kamar ƙarau

Waɗannan jumloli biyun na nufin abu ɗaya. Na biyun na nanata hasken Urushalima ta wurin ambatar abu mai tamani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

garau - ƙarau

"garau sosai"

yasfa

Wannan dutse ne mai daraja. Mai yiwuwa yasfa ya yi haske kamar gilas ko ƙarau. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 4:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kofofi goma sha biyu

" kofofi goma sha biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

an rubuta

AT: "wani ya rubuto" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)