744 B
744 B
amarya, matar Ragon
Mala'ikan ya yi maganar Urushalima kamar mace ne da ta yi kusa ta auri mijinta, Ragon. Urushalima na nufin waɗanda sun gaskata, waɗanda za su zauna a ciki. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ragon
Wannan karamin tunkiya ne. Alama ne anan da ke nufin Almasihu. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 5: 6. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)
ɗauke ni cikin Ruhu
Wrin nuna wahayin ya canja sa'ad da aka ɗauki Yahaya zuwa babbar dutse inda zai iya ganin birnin Urushalima. Dubi yadda kun juya wannan jumla a cikin 17: 3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)