ha_tn/rev/21/07.md

619 B

Mahaɗin Zance:

Wanda ya ke zaune a kan kursiyin ya cigaba da yi wa Yahaya magana.

matsorata

"waɗanda suke tsoron yin abin da ke daidai"

masu ƙazanta

"waɗanda su ke yin mugun abubu"

tafki mai ci da farar wuta

tafkin wuta da ke konewa da farin wuta" ko kuma "wuri cike da wuta da ke konewa da farin wuta." Dubi yadda kun juya wannan a cikin 19: 20.

Mutuwa ta biyu

"mutuwa ta biyu." An kwatanta wannan kamar hukunci na har abada a cikin tafkin wuta a 21:8. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 2:11. AT: "mutuwa na ƙarshe a cikin tafkin wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)