ha_tn/rev/21/05.md

1.3 KiB

waɗannan kalmomi amintattu ne da gaskiya

A nan "kalmomi" ya na nufin sakon da sun yi. AT: "wannan sakon amintattu ne da gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Alfa da Omega, farko da karshe

Waɗannan jumloli biyu atakaice na nufin abu ɗaya ne kuma ya na nanata kasancewar Allah na matuƙa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

Alpha da Omega

Waɗannan baƙaƙe ne na farko da ƙarshe na haruffar Greek. Ga ma'anoni masu yiwuwa 1) "wanda ya fara dukkan komai da wanda ya gama komai" ko kuma 2) "wanda ya ke rayuwa koda yaushe da kuma wanda zai yi rayuwa kullum." Idan masu karatun ba za su gane waɗannan ba, za ku iya amfani da baƙaƙe na farko da ƙarshe na harshenku. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 1:18. AT: "A da Z" ko "na farko da ƙarshe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

farko da karshe

AT: 1) "wanda ya fara dukkan komai ne zai sa dukka komai ya ƙare" ko 2) "wanda ya kasance kafin dukkan komai da kuma wanda zai kasance bayan dukkan komai."

Ga mai jin kishi ... ruwan rai.

Allah ya yi maganar begen mutum na rai na madawami kamar kishi kuma na mutumin da ke karɓan rai madawami kamar ya na shan ruwa mai ba da rai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)