ha_tn/rev/21/03.md

783 B

babban murya daga kursiyin na cewa

Kalmar "murya" na nufin wanda ke magana. AT: "wani ya yi magana da ƙarfi daga kursiyin da cewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Duba!

Kalmar "duba" a nan yana sa mu mu saurare bayani mai ban mamaki da ke biye.

Mazaunin Allah yana tare da 'yan adam, zai zauna tare da su

Waɗannan jumloli biyu na nufin abu ɗaya ne kuma ya na nanata cewa haƙiƙa, Allah zai, yi rayuwa tare da mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Zai share dukan hawaye daga idanunsu

Hawaye a nan na wakilcin baƙin ciki. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 7:17. AT: "Allah zai share baƙin cikinsu, kamar share hawaye" ko "Allah zai sa su kada su yi baƙin ciki kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)