ha_tn/rev/21/01.md

313 B

Muhimmin Bayani:

Yahaya ya fara kwatanta wahayinsa na sabon Urushalima.

na gani

A nan "na" na nufin Yahaya.

shiryayye kamar amaryar da aka yi wa ado domin mijinta

Wannan na kwatanta sabon Urushalima da amaryar da ta shirya kanta da kyau domin angon ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)