379 B
379 B
Sauran aka karkashe su da takobin da ke fitowa daga bakin mahayin dokin
AT: "Mahayin dokin ne ya ƙashe sauran sojojin dabban da takobi da ya fito daga bakinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
takobin da ke fitowa daga bakin
Ruwan takobin ya na tsabga daga bakinsa. Takobin da kansa ba ya motsi. Dubi yanda kun juya irin wannan jumla a cikin 1:16.