ha_tn/rev/19/19.md

567 B

Aka kama dabban tare da maƙaryacin annabi

AT: "mahayin farin dokin ya kama dabban da kuma annabin ƙarya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

alamar dabbar

Wannan alama ne da ke nuna cewa mutumin da ya karɓi alamar ya bauta wa dabban. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 13:17.

Aka jefa dukansu biyu da rai

AT: "Allah ya jefa dabban da annabin ƙarya da rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tafkin farar wuta mai ci

"tafkin wuta da ke konewa da farar wuta" ko "wuri cike da wuta da ke konewa da farar wuta"