ha_tn/rev/19/14.md

1.0 KiB

Daga cikin bakinsa takobi mai kaifi na fitowa

Ruwan takobin ya na tsabga daga bakinsa. Takobin da kansa ba ya motsi. Dubi yanda kun juya irin wannan jumla a cikin 1:16.

sarar al'ummai

"halaka al'ummai" ko "kawo al'ummai a ƙarkashin ikonsa"

mulke su da sandar karfe

Yahaya ya yi maganar ikon mahayin kamar ya na mulki da sandar karfe. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 12:5. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yana tattake wurin matsar ruwan inabi da matsananciyar fushin Allah Mai iko

Yahaya ya yi maganar hallaka maƙiyan mahayin kamar su inabi ne da mutum ya ke takawa a cikin inda ake matse ruwan inabi. A nan "fushi" ya na nufin hukuncin Allah a kan mugayen mutane. AT: "Ya take makiyansa bisa hukuncin Allah, kamar yadda mutum ke taka inabi a wurin matse shi." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Yana da suna a rubuce a rigarsa da cinyarsa:

AT: "Wani ya rubuto suna a rigarsa da cinyarsa:" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)