ha_tn/rev/19/06.md

331 B

Sai na ji murya kamar na kasaitaccen taron mutane, kamar rurin kogi na ruwaye masu yawa, kuma kamar tsawar aradu

Yahaya na maganar abin da ya na ji kamar ƙara ne da aka yi daga babban taron mutane, babbar ruwa mai gudu, da kuma babbar aradu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Gama Ubangiji

"Domin Ubangiji"