642 B
642 B
murya ta fito daga kursiyin
A nan Yahaya na maganar "murya" kamar mutum ne. AT: "wani ya yi magana daga kursiyin"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
yabi Allahnmu
A nan "mu" na nufin mai magana da dukka bayin Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
ku da kuke tsoronsa
A nan "tsoro" ba ya nufin jin tsoron Allah, amma a girmama shi. AT: "dukkan ku da ku na girmama shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
duk marasa muhimmanci da masu iko
Mai magana ya yi amfani da waɗannan kalmomi don ya na nufin dukka mutanen Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)