635 B
635 B
Sun yi magana
A nan "su" na nufin taron mutane a sama.
Hayaƙi na tasowa daga ita
Kalmar "ita" ya na nufin birnin Babila, wadda a na maganarsa kamar karuwace. Hayakin daga wutar da ke halaka birnin. AT: "Hayaki na tasowa daga birnin"
Dattawa ashirin da huɗu
"Dattawa ashirin da huɗu." Dubi yanda kun juya wannan a 4: 4. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
rayayyun halittun nan hudu
"rayayyun halittu huɗu" ko "rayayyun abubuwan nan huɗu" Dubi yanda kun juya wannan a 4:6
da yake zaune a kan kursiyin
AT: "wadda ya zauna a kan kursiyin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)